Gundumar Mentougou (Chinese) hukuma ce ta birnin Beijing. Gundumar na a yammacin birnin ne. Fadin murabba'in kilomita 1,321 (510 sq mi), tare da mazaunan 392,606 (Kidayar 2020),an raba shi zuwa yankuna 4 da garuruwa 9. Tana iyaka da hukumomin Beijing na Changping zuwa arewa maso gabas, Haidian da Shijingshan a gabas, Fengtai a kudu maso gabas, da Fangshan a kudu, da lardin Hebei a yamma da arewa maso yamma.

Mentougou


Wuri
Map
 39°56′21″N 116°05′42″E / 39.93907°N 116.09513°E / 39.93907; 116.09513
Ƴantacciyar ƙasaSin
National capital (en) FassaraBeijing
Yawan mutane
Faɗi 306,000 (2014)
• Yawan mutane 211.35 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,447.85 km²
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 102300
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+08:00 (en) Fassara
Wasu abun

Yanar gizo bjmtg.gov.cn
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe

https://www.citypopulation.de/en/china/beijing/admin/