Mema Tiango' (an haife ta a ranar 29 ga watan Oktoba 1991) [1] 'yar wasan tsere ne mai nisa (long-distance runner), daga Botswana. Ta fafata ne a babbar gasar tseren mata a gasar 2019 IAAF Cross Country Championship da aka gudanar a Aarhus, Denmark. [1] Ta kare a matsayi na 109. [1]

Mema Tiango
Rayuwa
Haihuwa 29 Oktoba 1991 (33 shekaru)
Sana'a
Sana'a long-distance runner (en) Fassara

A shekarar 2017, ta fafata ne a gasar tseren manyan mata a gasar cin kofin duniya ta IAAF na shekarar 2017, da aka gudanar a birnin Kampala na ƙasar Uganda. [2] Ta kare a matsayi na 92. [2]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 1.2 "Senior women's race" (PDF). 2019 IAAF World Cross Country Championships. Archived (PDF) from the original on 27 June 2020. Retrieved 27 June 2020.
  2. 2.0 2.1 "Senior women's race" (PDF). 2017 IAAF World Cross Country Championships. Archived (PDF) from the original on 29 June 2020. Retrieved 29 June 2020.