Melisa Matheus, (an haife ta a ranar 14 ga watan Yunin shekara ta 1998) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Namibia wacce ke taka leda a matsayin Mai tsaron gida a kungiyar Super League ta mata ta Namibia da kuma tawagar,mata ta Namibia . [1]

Melisa Matheus
Rayuwa
Haihuwa 14 ga Yuni, 1998 (25 shekaru)
ƙasa Namibiya
Karatu
Harsuna Harshen Namlish
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Matheus ta buga wa Namibia a babban matakin a lokacin gasar cin kofin mata ta Afirka ta 2018.[2]

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. "Matheus ready to fight for number 1 jersey".
  2. "Competitions - 11th Edition Women AFCON- GHANA 2018 - Match Details". CAF.