McCartney Naweseb
McCartney Tevin Naweseb (an haife shi a ranar 30 ga watan Agusta 1997) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Namibia wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan mai kai hari ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Namibia. [1] [2] [3]
McCartney Naweseb | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Namibiya, 30 ga Augusta, 1997 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Namibiya | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
|
Aikin kulob
gyara sasheA cikin watan Fabrairu 2020, Naweseb ya rattaba hannu a kulob din Uzbek FC Qizilqum Zarafshon kafin ya tafi a watan Agusta 2020. [4]
A cikin watan Janairu 2021, Sevan ta sanar da cewa Naweseb ya bar kulob din.[5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Namibian, The (2019-08-02). "Naweseb called up for Comoros tie". The Namibian. Archived from the original on 2023-04-01. Retrieved 2023-04-01.Namibian, The (2 August 2019). "Naweseb called up for Comoros tie" . The Namibian .
- ↑ McCartney Naweseb at Soccerway
- ↑ McCartney Naweseb at National-Football-Teams.com
- ↑ "Абды Бяшимов, Везиргельды Ильясов и еще шесть футболистов покинули Кызылкум". turkmenportal.com/ (in Russian). Turkmenportal. 18August 2020. Retrieved 10 March 2021.
- ↑ "Սևանից հեռացել է 8 ֆուտբոլիստ". sport.news.am (in Armenian). Sports News. 4 January 2021. Retrieved 10 March 2021.