Mbongeni Gumede (an haife shi a ranar a ranar goma sha ɗaya 11 ga watan Satumba shekara ta 1993) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a ƙungiyar firimiya ta Afirka ta Kudu AmaZulu . [1]

Mbongeni Gumede
Rayuwa
Haihuwa Durban, 11 Satumba 1993 (31 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

An haife shi a Durban, Gumede ya fara aikinsa a Orlando Pirates kafin ya shiga Jomo Cosmos a matsayin aro har zuwa karshen kakar wasa a cikin Janairu 2013. [2] Gumede ya koma AmaZulu ne a lokacin rani na 2015 a matsayin aro na tsawon kakar wasa, [3] kafin ya koma kulob din na dindindin a bazara mai zuwa. [4]

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

A cikin 2015, Gumede ya yi hatsarin mota tare da abokin wasansa Tshepo Liphoko . [5]

Manazarta

gyara sashe
  1. Mbongeni Gumede at Soccerway. Retrieved 8 July 2020.
  2. "Orlando Pirates defender Mbongeni Gumede is likely to be loaned to Jomo Cosmos". Kick Off. 25 January 2013. Archived from the original on 9 July 2020. Retrieved 8 July 2020.
  3. "Orlando Pirates Have Loaned Out Mbongeni Gumede". Soccer Laduma. 13 July 2015. Archived from the original on 8 July 2020. Retrieved 8 July 2020.
  4. "AmaZulu confirm signing of Mbongeni Gumede from Orlando Pirates PSL transfer news". Kick Off. 16 July 2016. Archived from the original on 9 July 2020. Retrieved 8 July 2020.
  5. Qina, Masebe (15 July 2015). "AmaZulu Players Survive Accident Scare". Soccer Laduma. Archived from the original on 9 July 2020. Retrieved 8 July 2020.