Mayorka ko Mallorca (lafazi: /mayorca/) tsibiri ne, da ke a Tequn Yammanci. Bangaren Ispaniya ne, da bangaren tsibirin Balehar. Tana da filin marubba’in kilomita 3,640 da yawan mutane 859,289 (bisa ga jimillar 2015). Babban birnin Mayorka Palma de Mayorka ce.

Taswirar Mayorka.
Tutar tsibirin Balehar.