Maxwell Anikwenwa
Maxwell Anikwenwa (An haifeshi a shekara ta 1940). Limamin cocin Anglican ne a Najeriya.
Maxwell Anikwenwa | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 1940 (84/85 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | priest (en) |
Rayuwar Farko da Ilimi
gyara sasheAnikwenwa an haife shi a Oyi a 1940; kuma ya yi karatu a Kwalejin Tauhidin Trinity, Umuahia. An naɗa shi Deacon a 1964 da Firist a watan Disamba 1966. Ya yi hidima a Onitsha da Freetown. An nada shi Bishop na farko na Awka a shekarar 1987; da Archbishop na Nijar a 2000.[1]
Aiki
gyara sasheYa kuma kasance Shugaban Cocin Najeriya.
Ya yi ritaya a matsayin Bishop na Awka, Babban Bishop na Nijar kuma Shugaban Coci a ranar 22 ga watan Nuwamba 2010.[2]