Mavis Adjei ta kasance yar'fim din Ghana ce wacce ayanzu take zaune a Netherlands.

Mavis Adjei
Rayuwa
Haihuwa Akwatia
Karatu
Makaranta Agona Swedru (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Jarumi
Muhimman ayyuka Love and Politics (en) Fassara
IMDb nm5934712

Farkon rayuwa da karatu gyara sashe

Adjei ta girma ne a diamond town na Akwatia a Yankin Gabashin Ghana. Ta yi makarantar Secondary din ta a Swedru Secondary School dake a Yankin Tsakiyan Ghana daga 1994 zuwa 1996.[1]

Aiki gyara sashe

Tare da sama da yin fina-finai 25, ta taka muhimman rawa acikin fina-finan Amsterdam Diary, Love & Politics, Church Money, Obaa pa da wasu da dama. Ta kuma samu fitowa acikin soap series a Ghana.[2]

Rayuwarta gyara sashe

Adjei na rayuwa ne a the Netherlands tare da tsohon saurayinta Geoffrey Osei-Bonsu, wanda shahararren Mai shiri a TV ne kuma taré dashi tana da yarinya Tyra. A Nuwamba 2008 an ruwaito cewa tana da da namiji.[3]

Manazarta gyara sashe

  1. ":: Radio Recogin ::". www.recogin.com. Retrieved 2016-12-11.
  2. ":: Radio Recogin ::". www.recogin.com. Retrieved 2016-12-11.
  3. A Baby Boy for Mavis Adjei Archived 2011-11-19 at the Wayback Machine, www.ghanabacentral.com, 14 November 2008