Matome ya kafa cibiya ilimi a Katsina Arewa maso Trevor Mathiane (an haife shi 21 Oktoba 1988) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Lamontville Golden Arrows a rukunin Premier na Afirka ta Kudu . [1] Shi ne kyaftin na kibau .

Matome Mathiane
Rayuwa
Haihuwa Limpopo (en) Fassara, 21 Oktoba 1988 (35 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Lamontville Golden Arrows F.C.-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Manazarta gyara sashe

  1. "Matome Mathiane". worldfootball.net (in Turanci). Retrieved 3 July 2020.