Mathilde Mukantaba (an haife ta a shekarar 1958) 'yar siyasa ce kuma jami'ar diflomasiyya ta kasar Rwanda da aka haifa a Butare, a halin yanzu tana aiki a matsayin jakadiyar Rwanda a Amurka kuma ba jakadan ba a Mexico, Brazil, da Argentina, Amman tana jakadancin a kasashen. Ita ce Shugaba kuma tana daya daga cikin wadanda suka-kafa kungiya Mai zaman kanta, ta Friends of Rwanda Association (F.O.R.A.). [1][2]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Ambassador's message – The Embassy of the Republic of Rwanda – USA" (in Turanci). Archived from the original on 20 May 2022. Retrieved 14 August 2020.
  2. "UINDY, USA : Rwandan Ambassador Mathilde Mukantabana Lecture". www.rwanda-podium.org. Retrieved 14 August 2020.