Masallacin Jamia ko Masallacin Titin Shelley masallaci ne a Hongkong, Jamhuriyar Jama'ar Sin . Shi ne masallaci na farko kuma mafi tsufa a Hongkong.

Masallacin Jamia
Wuri
Coordinates 22°16′49″N 114°09′07″E / 22.2802°N 114.152°E / 22.2802; 114.152
Map
History and use
Opening1890
Maximum capacity (en) Fassara 400
Heritage
Offical website
Masallacin Jamia
Jamia Mosque Hong Kong
 
Jamia Mosque, Hong Kong

Asalin ginin masallacin an gina shi ne a 1890 a lokacin gwamnatin Hong Kong ta Burtaniya a matsayin Masallacin Mohammedan a wani yanki da gwamnati ta bayar da haya a 1850. A shekarar 1915, aka faɗaɗa ginin masallacin kuma aka sauya masa suna zuwa Masallacin Jamia bayan yakin duniya na biyu.

Gine-gine

gyara sashe

Ginin masallacin yana cikin Gidan Grade I wanda aka dauke shi a matsayin ginin tarihi wanda yake buƙatar kiyayewa da kiyaye shi.

Manazarta

gyara sashe