Masallacin Al Sada

Masallaci ne a kasar Djibouti

Masallacin Al Sada masallaci ne a garin Jibuti, Djibouti.

Masallacin Al Sada
Wuri
ƘasaJibuti
Region of Djibouti (en) FassaraDjibouti Region (en) Fassara
BirniJibuti

Yawan fadin masallaci gyara sashe

Masallacin Al Sada na da karfin da zai dauki masallata har guda 1,500.

Duba kuma gyara sashe

Manazarta gyara sashe

"Mosquée Al Sada". Retrieved 25 September 2012.