Maryam AB Yola Jaruma ce a masana'antar Kannywood.[1]

Shiga Film

gyara sashe

Maryam Abdullahi Bala wacce akafi sanin ta da Maryam Ab Yola ko Kuma Maryam Nass, ta fara film a shekarar 2013. Ta dawo masana'antar fim ta Hausa a shekarar 2018, bayan mutuwar aurenta.

Fina-finai

gyara sashe
  • Alkawari
  • Nass
  • Hafeez
  • dan takara
  • Zainab Ali
  • zainul Abideen
  • fawwax
  • Matar mu ce
  • yar siyasa
  • Jarumta
  • Mujadala
  • hikima.

Manazarta

gyara sashe