Marta Moreno Remírez 'yar wasan tsaron baya ta kwallon kafa ce ta kasar Sipaniya wacce tayi ritaya, wadda kungiyarta ta karshe ita ce Athletic Bilbao a Primera División ta Sipaniya.[1][2]

Marta Moreno
Rayuwa
Haihuwa Pamplona (en) Fassara, 18 Disamba 1982 (41 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
SD Lagunak (en) Fassara1997-2004
  Spain women's national association football team (en) Fassara2000-2006150
Athletic Club Femenino (en) Fassara2004-20121711
  Basque Country women's regional association football team (en) Fassara2007-200710
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 57 kg
Tsayi 166 cm

Ta kasance memba a tawagar kungiyar kwallon kafa ta kasar Spain.[3]

Girmamawa gyara sashe

Athletic Bilbao

  • Superliga Femenina: 2004-05, 2006-07

Lagunak

  • Primera Nacional (second tier): 2002–03[4]

Manazarta gyara sashe

  1. Profile Archived 2018-09-28 at the Wayback Machine in Athletic Bilbao's web
  2. "Entrevistamos a Marta Moreno Remirez" [We interviewed Marta Moreno Remirez]. Salesianos Cooperadores (in Spanish). 3 September 2012. Retrieved 28 September 2018.CS1 maint: unrecognized language (link)
  3. Quereda gives the call-up for the match against Poland Diario Marca
  4. El Presidente Sanz recibe al Lagunak tras su ascenso a la máxima competición nacional Gobierno de Navarra