Mark Roper (an haife shi a ranar 16 ga watan Maris na shekara ta alif ɗari tara da hamsin da takwas 1958) marubuci ne kuma darektan fim na Afirka ta Kudu[1] . Ya yi aiki galibi a matsayin mataimakin darektan a fina-finai sama da arba'in tun 1984.

Mark Roper
Rayuwa
Haihuwa Johannesburg, 16 ga Maris, 1958 (66 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a darakta, marubin wasannin kwaykwayo da darakta
IMDb nm0004161

Hotunan da aka zaɓa

gyara sashe
  • Shadowchaser IV (1996)
  • Mutuwa, yaudara da ƙaddara a cikin Gabas ta Tsakiya (2000)
  • Sojojin Ruwa (2003)

Manazarta

gyara sashe
  1. "Mark Roper".

Hanyoyin Haɗin waje

gyara sashe