Mark Bomani
Alƙali Mark Bomani (2 Janairu 1932 [1] - 10 Satumba 2020) ɗan siyasan Tanzania ne kuma lauya. Ya kasance Babban Lauyan Tanzania daga 1965 zuwa 1976 a lokacin shugabancin Julius Nyerere . Daga baya ya zama Alƙali kuma ya gudanar da aikin lauya mai zaman kansa. An haifeshi a 1932 a Bunda, Mara yankin, Tanganyika . Ya kasance memba na Chama Cha Mapinduzi .
Mark Bomani | |||
---|---|---|---|
1965 - 1976 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Bunda Town (en) , 2 ga Janairu, 1932 | ||
ƙasa | Tanzaniya | ||
Mutuwa | 10 Satumba 2020 | ||
Makwanci | Kinondoni (en) | ||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Jami'ar Makerere University of London (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da mai shari'a | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Party of the Revolution (en) |
Bomani ya kuma kasance babban mai taimaka wa Julius Nyerere da Nelson Mandela kan tattaunawar zaman lafiya a lokacin yakin basasar Burundi na farko .
Bomani ya mutu a ranar 10 ga Satumbar 2020 yana da shekara 88. [2]