Maristella Okpala (an haife da sunan Maristella Chidiogo Okpala, Mayu 9, 1993) ƙirar 'yar Nijeriya ce kuma sarauniyar kyau wacce aka ɗora mata sarautar Miss Universe Nigeria a 2021.[1]

Maristella Okpala
Rayuwa
Haihuwa 9 Mayu 1993 (31 shekaru)
Sana'a
Sana'a model (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe