Marieme Ba (an haife ta a ranar 22 ga watan Afrilu na shekara ta 1998) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Senegal a kungiyar US Alfortville da tawagar kasar Senegal. [1]

Marieme Ba
Rayuwa
Haihuwa 22 ga Afirilu, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
US Alfortville (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa left-back (en) Fassara

Ta yi gasa a Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata ta 2019 a Japan.[2]

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. "Player Details Senegal – Marieme Ba". International Handball Federation.
  2. "2019 Women's World Handball Championship; Japan – Team Roaster Senegal" (PDF). International Handball Federation. Retrieved 1 June 2020.