Mariama Diedhiou (an haife ta a ranar 26 ga watan Maris na shekara ta 1989) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Senegal wacce ke taka leda a matsayin mai gaba ga AS Dakar Sacré Cœur da Kungiyar mata ta kasar Senegal .

Mariama Diédhiou
Rayuwa
Haihuwa 26 ga Maris, 1989 (35 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Diedhiou ta buga wa Senegal wasa a babban matakin a lokacin gasar zakarun mata ta Afirka ta 2012.[1]

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. "8th African Women Championship - Match No 2" (PDF). CAF. Archived from the original (PDF) on 21 September 2013. Retrieved 9 August 2020.