Maria de Fátima Coronel, lauya, ce ’yar Cape Verde kuma alkaliyar ta kasance Shugabar Kotun Koli ta Shari’a tun shekarar 2015.

Maria de Fatima Coronel
Rayuwa
Cikakken suna Maria de Fátima Coronel
Haihuwa Cabo Verde
ƙasa Cabo Verde
Sana'a
Sana'a mai shari'a da masana

Coronel ta yi aiki a matsayin Majistare, kafin ta zama Babban Lauya sannan kuma Alkali a kotunan laifuka a Santa Catarina da Praia.[1] Ba ta da alaka da kowace jam’iyyar siyasa kuma ana ganinta a matsayin alkali mai “abin koyi”.[2][3] Ta kasance alkalin kotun koli tun a kalla shekara ta 2007.[4]

Shugaba Jorge Carlos Fonseca ne ya naɗa Coronel a matsayin Shugaban Kotun Koli ta Shari'a a watan Nuwamban shekara ta 2015, kuma abokan aikinta na shari'a sun tabbatar da cewa mace ta farko da ta hau wannan matsayi.[2]

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "Fátima Coronel pode ser primeira mulher Presidente do STJ". ASemana (in Portuguese). 28 October 2015. Archived from the original on 29 December 2017. Retrieved 31 December 2017.CS1 maint: unrecognized language (link)
  2. 2.0 2.1 "Maria de Fátima Coronel tomou posse como presidente do Supremo". Expresso Das Ilhas (in Portuguese). 6 November 2015. Archived from the original on 31 December 2017. Retrieved 31 December 2017.CS1 maint: unrecognized language (link)
  3. "Fátima Coronel será primeira mulher a liderar Supremo em Cabo Verde" (in Portuguese). Sapo 24. 4 November 2015. Archived from the original on 31 December 2017. Retrieved 31 December 2017.CS1 maint: unrecognized language (link)
  4. "Supreme Court judge robbed at gunpoint in front of her own home". ASemana. 30 October 2007. Archived from the original on 31 December 2017. Retrieved 31 December 2017.