Mareme Yally
Mareme Diop Yally (an haife ta a ranar 26 ga watan Mayu shekara ta 1988) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Senegal wacce ke taka leda a matsayin 'dan wasan tsakiya . Ta kasance memba na Kungiyar mata ta kasar Senegal .
Mareme Yally | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 26 Mayu 1988 (36 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheYally ta buga wa Senegal a babban matakin a lokacin gasar zakarun mata ta Afirka ta 2012.[1]
Bayanan da aka ambata
gyara sashe- ↑ "8th African Women Championship - Match No 2" (PDF). CAF. Archived from the original (PDF) on 21 September 2013. Retrieved 9 August 2020.