Marcin Bułka[1] (an haifeshi ranar 4 ga watan Oktoba 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Poland wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na ƙungiyar Ligue 1 Nice.[2]

Marcin Bułka
Rayuwa
Haihuwa Płock (en) Fassara, 4 Oktoba 1999 (24 shekaru)
ƙasa Poland
Karatu
Harsuna Polish (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Chelsea F.C. Reserves and Academy (en) Fassara1 ga Yuli, 2017-6 ga Yuli, 2019
Paris Saint-Germain6 ga Yuli, 2019-28 Satumba 2020
FC Cartagena (en) Fassara28 Satumba 2020-30 ga Janairu, 2021
LB Châteauroux (en) Fassara31 ga Janairu, 2021-30 ga Yuni, 2021
Paris Saint-Germain30 ga Yuni, 2021-5 ga Augusta, 2021
  OGC Nice (en) Fassara5 ga Augusta, 2021-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Tsayi 1.99 m
Marcin Bułka
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. https://www.transfermarkt.com/marcin-bulka/profil/spieler/465955
  2. https://eurosport.tvn24.pl/pilka-nozna/marcin-bulka_prs479110/person.shtml