María Elena Romero (an haife ta ranar 31 ga watan Oktoban 1972) ƴar ƙasar Mexico ce. Ta yi gasa a gasar Olympics ta bazarar 1992 da kuma na lokacin bazarar 1996.[1]

María Elena Romero
mutum
Bayanai
Jinsi mace
Shekarun haihuwa 31 Oktoba 1972
Sana'a competitive diver (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe
  1. "María Elena Romero". Olympedia. Retrieved 22 May 2020.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • María Elena Romero at Olympedia