Mapenzi Ya Mungu (ƙaunar Allah) fim ɗin wasan kwaikwayo ne na shekarar 2014 na Tanzaniya wanda Elizabeth Michael ta shirya kuma Alex Wasponga ya ba da umarni. Taurarin shirin sun haɗa da; Elizabeth Michael, Linah Sanga, da Florah Mtegoha.

Mapenzi Ya Mungu
Asali
Lokacin bugawa 2014
Asalin harshe Harshen Swahili
Ƙasar asali Tanzaniya
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Elizabeth Michael
Kintato
Narrative location (en) Fassara Tanzaniya

Yan wasan shirin

gyara sashe
  • Elizabeth Michael a matsayin Shikana
  • Linah Sanga a matsayin Neema
  • Florah Mtegoha
  • Musa Yusuph a matsayin Kitale

Kamfanin shirya fim na Uwezo Production ne ya dauki shirin fim ɗin a birnin Dar Es Salaam na ƙasar Tanzania.

  • An fitar da tallafi shirin na Mapenzi Ya Mungu akan Tashar YouTube
  • An saki fim ɗin a hukumance a watan Oktoba 27, 2014 a kaset na DVD da kuma a yanar gizo[1]
  • An nuna fim din a bikin fina-finai na Zanzibar na kasa da kasa kuma an zabi shi don yin takara don lambar yabo ta fina-finai na Zuku Bongo

Kyautuka da zaɓi

gyara sashe
Shekara Taro Kyauta Mai karɓs Sakamako
2015 Zanzibar International Film Festival Zuku Bongo Movie Awards Mapenzi Ya Mungu Ayyanawa
2016 2016 Africa Magic Viewers Choice Awards Best Movie East Africa Mapenzi Ya Mungu Lashewa[2]

Manazarta

gyara sashe
  1. proinpromotions.co.tz
  2. "Tanzanian actress gets heroic welcome after 'winning big' at AMVCA - Nigerian Entertainment Today - Nigeria's Top Website for News, Gossip, Comedy, Videos, Blogs, Events, Weddings, Nollywood, Celebs, Scoop and Games". 9 March 2016. Archived from the original on 11 May 2016. Retrieved 10 April 2017.