Manuel Fernandez (ɗan ƙwallo)

Manuel Jośe Tavares Fernendes an Hanife shi a shekara ta 5 June 1951 zuwa shekara ta 27 June 2024 dan wasan kwallon kafa ne na kasar Portugal kuma yayi Shugabanci na kungiyar. Da farko ya ta Kaita qasa a kungiyar kwallon kafa ta Sporting CP, daga baya kuma ya shuwaganbaci kungiyar. Ya zura kwallo guda 255 a kowace gasa da ya buga, Wanda yake matsayin na biyu wurin zura kwallaye a raga a tarihin qungiyar.[1]

Manuel Fernandez (ɗan ƙwallo)
Rayuwa
Haihuwa Lada (en) Fassara, 1 ga Faburairu, 1922
ƙasa Faransa
Mutuwa Faransa, 9 ga Janairu, 1971
Yanayin mutuwa  (traffic collision (en) Fassara)
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
R.C. Lens (en) Fassara-
Clermont Foot 63 (en) Fassara1946-1947
  AS Saint-Étienne (en) Fassara1947-19552301
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Manuel Fernandez
Manuel Fernandez

A cikin kaka guda 19 da ya fuskanta, bayan nan kuma ya wakilci kungiyoyi guda biyu, Fernendes ya karbi Primeira Liga da wasa 486 da kuma Zurin kwallaye guda 241.[2]

Rayuwarsa Zuwa Mutuwa

gyara sashe

Haifaffen yaron fernendes Tiago shima dan kwallon kafa ne kuma shima yayi shuwagabanci na kungiyar.[3] a shekarar 2020 watan decemba kungiyar Sporting ta kaddamar da wurin shigowa na 7 na filin wasansu na Estádio José Alvalade.

A shekarar 2024, mamallakin kungiyar Sporting Frederico Varandas da kuma dan wasa na kungiyar wato Viktor Gyökeres sun ziyarci fernendes a gadon asibiti a tare dasu akwai kofi da suka lashe kafin su fara murnar fati a Zauren cin abinci na Lisbon City Hall. [4] Ya bar Duniya a ranar 27 na June yana da shekara 73, kwana uku bayan Kammala masa aiki a asibiti.[5]

Manazarta

gyara sashe
  1. Simas, Nuno Miguel (18 June 2011). "Saídas sem glória" [Departures without glory]. Correio da Manhã (in Portuguese). Archived from the original on 22 June 2011. Retrieved 24 October 2011.
  2. "Manuel Fernandes homenageado pelo recorde de jogos na 1.ª Divisão" [Manuel Fernandes honoured for record games in the 1st Division]. Jornal de Notícias (in Portuguese). 26 April 2023. Retrieved 30 June 2024.
  3. "Quem é Tiago Fernandes? O treinador que não precisa que lhe ensinem de futebol" [Who is Tiago Fernandes? The manager who does not need teaching about football] (in Portuguese). Rádio Renascença. 1 November 2018. Retrieved 4 May2021.
  4. [25]
  5. "Morreu Manuel Fernandes" [Manuel Fernandes has died]. A Bola (in Portuguese). 27 June 2024. Retrieved 28 June 2024.