Mansur Hussaini Zango
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Mansur Hussaini Zango (An haifeshi a watan Fabrairu, shekara ta 1958 a Karamar Hukumar Zango, Ya rasu 16 ga watan Disamba, 2022). Ya rike mukamin Rajistara a Higher Court of Justice dake Katsina. Dan-kasuwane.
Farkon rayuwa
gyara sasheAyyuka da Mukamai.
gyara sashe- Ya rike Mukamin accounter a Hukumar Lafiya ta Jihar Katsina 1988 zuwa 1991.
- Shine Kakakin Majalisa na farko na Jihar Katsina daga 22 ga Janairu, 1992 zuwa 17 ga Nuwamba, 1993.
- Admin kuma Personal Manager Kaduna Aluminium Extrusion Ltd Oktoba, 1998 zuwa Oktoba 2002.
- Kaduna Machine Works da kuma Kaduna Aluminium Oktoba, 1998 zuwa Oktoba 2002.
- Mai bada Shawara na Musamman akan Harkokin Siyayaga Gwamnan Jihar Katsina Mai-Girma Aminu Bello Masari Ogusta, 2015 zuwa 29 ga Mayu, 2019.
- Shugaban Gudanarwa Maikano Digital Printing &General Services Ltd. 17 ga Yuni, 2019 har zuwa yau.
- Shugaban Board of Trustee na Maryam Endowment Fund, 2012 zuwa yau.