Manouchka Kelly Labouba
yar'fim din Gabon
Manouchka Kelly Labouba (Larabci: مانوشكا كيلي لابوبا), Ta kasance yar shirin fim ce daga kasar Gabon kuma mai rubuta fina-finai kanana.[1] Ta samar da fitattun kananan fina-finai wadanda suka hada da Marty et la tendre dame, Le guichet automatique da kuma Le divorce.[2] Apart from direction, she is also an academic, cinematographer, editor and camera operator.[3]
Manouchka Kelly Labouba | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Gabon, 15 ga Yuli, 1957 (67 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | mai fim din shirin gaskiya |
IMDb | nm3279836 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Manouchka Kelly Labouba: Director, Screenwriter". MUBI. Retrieved 8 October 2020.
- ↑ "Búsqueda de "Manouchka Kelly Labouba"". Film Affinity. Retrieved 8 October 2020.
- ↑ "Manouchka Kelly Labouba: bio". zdcusc. Archived from the original on 18 October 2020. Retrieved 8 October 2020.