Ben-Ousséni Mansour, wanda aka fi sani da Manou Mansour (Mamoudzou, Mayotte, 24 Fabrairu 1980) mawake dan kasar Faransa.

Manou Mansour
Rayuwa
Haihuwa Mamoudzou (en) Fassara, 24 ga Faburairu, 1980 (44 shekaru)
ƙasa Faransa
Harshen uwa Faransanci
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a maiwaƙe da marubuci

Shi ne babba a cikin su tara ga Ousséni Mansour (ma'aikaciyar jinya) da Amina Angatahi (mahaifiyar gida). Ya girma a kudancin tsibirin Mayotte, a Bouéni .