Maniyankurichy
Ƙauye a Tamil Nadu, Indiya
Maniyankurichy ƙauye ne a gundumar Trichy ta Tamil Nadu, Indiya. Kauyen na da nisan kilomita 38 daga arewa da Trichy. Akwai kwalejojin injiniya da yawa da kwalejin likita ɗaya a kusa. Noma ita ce babbar sana’a a ƙauyen Maniyankurichi. Wuraren da ke kusa akwai Siruganur, Padalur da sauransu. Maniyankurichi na kusa da gundumar Perambalur. Wurin bauta na 'Brahmapuriswarar' yana nan kusa.
Maniyankurichy | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Tamil Nadu | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
|