Mamounata Nikiéma, (1979—) furodusa ce kuma darekta.[1] An horar da ita a Jami'ar Gaston Berger na Saint-Louis, Senegal.[2][3] Ta kasance Babbar Sakatariya na ƙungiyar l'association Africadoc Burkina (Ƙungiyar Burkinabé Africadoc) daga shekarun, 2009 zuwa 2014.[4]

Mamounata Nikiéma
sakatare

Rayuwa
Haihuwa Burkina Faso, 1979 (44/45 shekaru)
ƙasa Burkina Faso
Karatu
Makaranta Jami'ar Ouagadougou
Université Gaston Berger (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a darakta
IMDb nm5374396

Tarihin Rayuwa

gyara sashe

An haifi Mamounata Nikiéma a shekara ta 1979 a Burkina Faso. Ta fara samun horo a harkar sadarwa a Jami'ar Ouagadougou. A shekara ta 2001, ta lashe Baccalaureate na wallafe-wallafe, wanda ya sa ta ƙara shiga aikin jarida, kuma a cikin shekarar 2008 ta sami digiri na biyu a cikin aikin jarida daga Jami'ar Gaston Berger, cancantar da ta bi bayan ta nisanta daga aikin jarida da kuma fim. A shekara ta 2009, an naɗa ta Babbar Sakatariya na L'association Africadoc Burkina Faso, matsayin da ta yi har zuwa 2014. [4] Ta kafa nata kamfani, Pilumpiku Production, a cikin shekarar 2011. [4] A cikin watan Oktoba 2017, ta kasance ɗaya daga cikin masu nasara uku na shirin B-Faso Creative. [4] An ba ta lambar yabo ta masu sauraro a bikin al'adun gargajiya na Ouagadougou a watan Nuwamba 2018. [4]

Filmography

gyara sashe

A matsayin darakta

gyara sashe
  • Lumière d'octobre (2015); 75 minute documentary about the 2014 Burkinabé uprising[3][4][5]
  • Vue d'Afrique (2013)[6]
  • Savoir raison garder (2011)[3][4]
  • Une journée avec (2011)[3][7]
  • Kounkoli, le pleurer rire à Darsalamé (2009)[8]
  • Manges-tu le riz de la vallée (2008)[3]

A matsayin furodusa

gyara sashe
  • Femmes, entièrement femmes (2013)[9]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Mamounata Nikiema". www.africultures.com (in Faransanci).
  2. "Tribune de la femme/ Mamounata Nikiéma, réalisatrice cinéma : " Je suis ouverte, mais j'ai des principes "". lefaso.net (in Faransanci). 18 Oct 2012. Retrieved 2019-03-03.
  3. 3.0 3.1 3.2 3.3 3.4 "Mamounata Nikiema". data.bnf.fr (in Turanci). Retrieved 2019-03-03.
  4. 4.0 4.1 4.2 4.3 4.4 4.5 4.6 "Mamounata Nikièma, portrait d'une entrepreneuse engagée dans le cinéma". Africalia (in Faransanci). Archived from the original on 2020-12-04. Retrieved 2019-03-03.
  5. "ARDECHE IMAGES - Lumière d'octobre". www.lussasdoc.org (in Faransanci). Retrieved 2019-03-03.
  6. "Vues d'Afrique". www.africultures.com (in Faransanci).
  7. "Une journée avec Aïcha" (in French).
  8. "Africadoc 2008 catalogue" (in French), p. 8.
  9. "Femmes, entièrement Femmes". www.dani-kouyate.com.