Mammadali Mehdiyev
Mammadali MehdiyevMehdiyev, (an haife shi ranar 9 ga watan Afrilu, 1993) ɗan Azerbaijan judoka ne wanda ya fafata a Gasar Cin Kofin Duniya na 2015 da Gasar Olympics na bazara na 2016 .
Mammadali Mehdiyev | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Baku, 9 ga Afirilu, 1993 (31 shekaru) |
ƙasa | Azerbaijan |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Mahalarcin
| |
Tsayi | 188 cm |
Ya lashe lambar zinare a gasarsan a shekarata 2022 Judo Grand Slam Tel Aviv da aka gudanar a Tel Aviv, Isra'ila.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.