Mame Bassine Thiaw (an haife ta a ranar 11 ga watan Nuwamba shekara ta 1986) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Senegal wacce ke taka leda a matsayin mai gaba. Ta kasance memba na Kungiyar mata ta kasar Senegal .

Mame Thiaw
Rayuwa
Haihuwa 11 Nuwamba, 1986 (37 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Bayani gyara sashe

Thiaw ta buga wa Senegal wasa a babban matakin a lokacin gasar zakarun mata ta Afirka ta 2012.[1]

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. "8th African Women Championship - Match No 2" (PDF). CAF. p. 2. Archived from the original (PDF) on 21 September 2013. Retrieved 9 August 2020.