Mame Diarra Diouf (an haife ta a ranar 6 ga watan Agustan shekara ta 1994) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Senegal wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron gida ga US Parcelles Assainies da Kungiyar mata ta kasar Senegal .

Mame Diarra Diouf
Rayuwa
Haihuwa 6 ga Augusta, 1994 (29 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Ayyukan kulob gyara sashe

Diouf ya buga wa AFA Grand-Yoff da Parcelles Assainies wasa a Dakar, Senegal . [1][2]

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Diouf ta buga wa Senegal wasa a matakin manya a lokacin gasar cin kofin mata ta Afirka ta 2022.

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. "Sénégal : Une liste de 23 joueuses dévoilée pour affronter en amical le Maroc" (in Faransanci). 24 November 2021. Retrieved 25 March 2022.
  2. "Stage de préparation de la sélection nationale Féminine". Senegalese Football Federation (in Faransanci). 4 February 2022. Retrieved 25 March 2022.