Mame Diagne
Mame Fatma Diagne (an haife ta a ranar 20 ga watan Maris na shekara ta 1989) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Senegal wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron gida ga Tigresses de Thiès da Kungiyar mata ta kasar Senegal .
Mame Diagne | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 20 ga Maris, 1989 (35 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheDiagne ta buga wa Senegal wasa a babban matakin a lokacin gasar zakarun mata ta Afirka ta 2012.[1]
Bayanan da aka ambata
gyara sashe- ↑ "8th African Women Championship - Match No 5" (PDF). CAF. p. 1. Archived from the original (PDF) on 21 September 2013. Retrieved 9 August 2020.