Mamane Sani Ali (an haife shi 14 Disamba 1968) ɗan tseren Nijar ne. Ya yi takara a tseren mita 100 na maza a gasar Olympics ta bazara ta 2000. [1]

Mamane Sani Ali
Rayuwa
Haihuwa 14 Disamba 1968 (56 shekaru)
ƙasa Nijar
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

gyara sashe
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Mamane Sani Ali Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04. Retrieved 7 July 2017.