Malatily Bathhouse
Malaṯily Bathhouse ( Larabci: حمام الملاطيلي "Ĥamam al-Malaṯily") wani fim ne na shekarar 1973 na Masar wanda Salah Abu Seif ya bada Umarni. Manyan jaruman shirin su ne Shams al-Baroudi da Yusuf Shaban . An shirya fim ɗin daga wani novel na Ismåeel Walieddin. Samar Habib, marubucin Female Homosexuality in the Middle East: Histories and Representations, ya ce "za a iya fassara taken fim ɗin cikin sauƙi" a matsayin Malatily Bathhouse.[1] Abubuwan da aka buɗe na fim ɗin suna da taken Ingilishi Wani Bala'in Masar . Habib ya ce an fassara shi da abun ban mamaki” zuwa wani Bala’i na Masar . [1]
Malatily Bathhouse | ||||
---|---|---|---|---|
Asali | ||||
Lokacin bugawa | 1973 | |||
Asalin suna | حمام الملاطيلي | |||
Asalin harshe | Larabci | |||
Ƙasar asali | Misra | |||
Characteristics | ||||
Genre (en) | LGBT-related film (en) | |||
During | 106 Dakika | |||
Direction and screenplay | ||||
Darekta | Salah Abu Seif | |||
'yan wasa | ||||
Mohamed El Arabi (en) | ||||
External links | ||||
Specialized websites
| ||||
Chronology (en) | ||||
|
Manazarta
gyara sashe- Habib, Samar. Female Homosexuality in the Middle East: Histories and Representations. Routledge, July 18, 2007. 08033994793.ABA, 9780415956734.