Makulli

kayan aikin da ake amfani da shi wajan kullewa ko bude kwado

Makulli wani nau'in abune dake tare da, keycard, fingerprint, RFID card, security token, coin etc.), kuma ana aiki da shi ta amfani ko sanya shi ko sanya bayanai na sirri acikin sa domin ya bude abin da aka kulle, (kamar haruffa ko lambobin da aka cakuda password), ko gaminsu duka. Mabudi wani nau'in abune da ake amfani dashi wurin budewa da kullewa. Mabudi wani karamin karfe ne wanda keda rassa biyu falefalen karfen da ake cusawa da kuma kwadon da ake kullewa

Makulli
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na kayan aiki
Amfani access (en) Fassara
Ta jiki ma'amala da Kwado ko makulli
key
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe