Makrem Ayed (an haife shi a ranar 15 ga watan Satumba 1973)[1] ɗan wasan Judoka ne kuma ɗan ƙasar Tunisiya.[2][3]

Makrem Ayed
Rayuwa
Haihuwa 15 Satumba 1973 (51 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara
Nauyi 60 kg
Tsayi 170 cm

Nasarorin da aka samu

gyara sashe
Shekara Gasar Wuri Ajin nauyi
2004 Gasar Judo ta Afirka Na biyu Karancin nauyi (60 kg)
2002 Gasar Judo ta Afirka Na biyu Karancin nauyi (60 kg)
2000 Gasar Judo ta Afirka 3rd Rabin nauyi (66 kg)
1999 Wasannin Afirka duka 1st Karancin nauyi (60 kg)
1998 Gasar Judo ta Afirka 5th Karancin nauyi (60 kg)
1997 Wasannin Rum Na biyu Karancin nauyi (60 kg)
1996 Gasar Judo ta Afirka 1st Karancin nauyi (60 kg)

Manazarta

gyara sashe
  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Makrem Ayed Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. "Makrem Ayed . rio2016.com . Archived from the original on 6 August 2016. Retrieved 7 August 2016.
  3. Makrem Ayed at JudoInside.com Makrem Ayed Makrem Ayed Medal record Men's judo Men's judo All-Africa Games 1999 Johannesburg 60 kgg