Makarantar Kasa da Kasa ta Norwegian (Fatakwal)

Makarantar Kasa da Kasa ta Norwegian (wanda ake takaita sunan zuwa NIS ) tana New GRA, Fatakwal.

Makarantar Kasa da Kasa ta Norwegian
Bayanai
Iri makaranta
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 1983

An kafa ta a cikin shekarar 1983 don samar da ilimi na yaran da ke zaune daga Kamfanin Siminti na Bulkcem. Makarantar ta fara aiki tare da malamai biyu da dalibai kusan goma sha biyu amma tun daga lokacin yara suka karu daga wasu kamfanoni suke halartar makarantar. A halin yanzu, makarantar tana koyar da yara daga matakin raino-nursery) har zuwa sakandare, kenan yara ƴan shekaru 2 zuwa 16.[1]

Tsarin karatu

gyara sashe

Manhajar tsarin makarantar ta ƙunshi abubuwa na Manhajar Ƙasa ta Ingilishi, tare da ka'idojin manhaja na Cambridge International Primary Programme (CIPP) da kuma Babban Shaidar Sakandare ta Duniya (IGCSE).[2]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Brief history". Nisng.com. Archived from the original on 7 April 2015. Retrieved 3 April 2015. More than one of |archiveurl= and |archive-url= specified (help); More than one of |archivedate= and |archive-date= specified (help)
  2. "Norwegian International School, G.R.A, Port Harcourt". Nigerian Schools Directory. Archived from the original on 7 April 2015. Retrieved 3 April 2015. More than one of |archiveurl= and |archive-url= specified (help); More than one of |archivedate= and |archive-date= specified (help)

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Coordinates: 4°49′13″N 6°59′28″E / 4.82028°N 6.99111°E / 4.82028; 6.99111