Makarantar Indiya ta Ƙasa da Ƙasa, Dammam

Makarantar Indiya ta Ƙasa da Ƙasa, Dammam (wacce a da ake kira Makarantar Ofishin Jakadancin Indiya) tana cikin Lardin Gabas, Saudi Arabia. Babban shugaban makarantar a yanzu Mista Zubair Ahmed Khan [2019]. Ita ce mafi girma dangane da yanki da kuma yawan ɗalibai a Gabas ta Tsakiya.

Makarantar Indiya ta Ƙasa da Ƙasa, Dammam

Bayanai
Iri makaranta
Ƙasa Saudi Arebiya
Tarihi
Ƙirƙira 1982
iisdammam.edu.sa
Boys and KG section
Makarantar Indiya ta Duniya, Dammam