Major Jack
Ɗan siyasar Najeriya
Manjo Jack (an haife shi a ranar ashirin da hudu 24 ga watan Yuni) injiniya ne daga Jihar Rivers[1] kuma ɗan siyasa daga Abonnema kuma mataimakin babban mai shari'a na Majalisar Dokokin Jihar Ribas. Yana wakiltar mazaɓar Akuku-Toru I kuma dan jam'iyyar Peoples Democratic Party ne na Jihar Rivers.[2]
Major Jack | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | Rivers State People's Democratic Party (en) |
Ya yi nasara a matsayin memba na Majalisar Dokoki ta Jiha a yayin da aka sake zaɓe na ranar goma sha tara 19 ga watan Maris shekarar alif dubu biyu da goma sha shida 2016 da kuri'u dubu goma sha daya da dari shida da ashirin da hudu 11,624, inda ya doke Ineye Jack na jam'iyyar All Progressives Congress wanda ya samu kuri'u dari takwas da goma 810.[3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://en.wiktionary.org/wiki/Riverian
- ↑ "Rivers 8th Assembly: Two Years After". The Tide. 26 June 2017. Retrieved 2 October 2017.
- ↑ "Rivers Rerun: PDP in early lead". Nigerian Concord. Port Harcourt. 20 March 2017. Archived from the original on 2 October 2017. Retrieved 2 October 2017. More than one of
|archiveurl=
and|archive-url=
specified (help); More than one of|archivedate=
and|archive-date=
specified (help)