Majina
Majina: Wani sinadarin kwayoyin halitta ne dan adam baya bukatar sa a cikin jikin shi, yakan fitar da sinadaran lokaci bayan lokaci, idan kuma baida lafiya, to adadin fitarwan yana karuwa i zuwa linki daya, ya danganta da irin ciwon da mutum ya keyi.
Majina | |
---|---|
biogenic substance type (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | biogenic substance (en) da mucus (en) |
Facet of (en) | mucus (en) da secretion or excretion (en) |
Kayan haɗi | mucus (en) |
Anatomical location (en) | nasopharynx (en) |
Contains (en) | pollen (en) , dust (en) , Hayaƙi, dirtiness (en) da yashi |