Majed Al-Taqi (an haife shi ranar 9 ga watan Maris ɗin 1970) ɗan ƙasar Kuwaiti ne mai nutsewa. Ya yi gasa a gasar Olympics ta bazara ta 1984 da kuma na lokacin bazara na 1988.[1]

Majed Al-Taqi
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Kuwait
Shekarun haihuwa 9 ga Maris, 1970
Sana'a competitive diver (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara
Participant in (en) Fassara 1984 Summer Olympics (en) Fassara da 1988 Summer Olympics (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

  1. "Majed Al-Taqi". Olympedia. Retrieved 20 May 2020.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Majed al-Taqi at Olympedia