Majalisar Ƴancin ɗan Adam ta kasar Habasha

Majalisar Kare Hakkin Dan Adam ta Habasha ko EHRCO, kungiya ce mai zaman kanta ta kare hakkin dan adam dake kasar An rage kudaden da ma'aikatan EHRCO sosai a cikin shekarar 2009, sakamakon dokar da ke iyakance rawar da kudaden kasashen waje ke takawa a cikin ƙungiyoyin 'yan ƙasa, kuma an dawo da su a cikin shekarar 2020, bayan Abiy Ahmed ya zama sabon Firayim Minista, yana ba da damar EHRCO ta faɗaɗa ayyukanta. EHRCO ta buga rahotonta na farko game da Kisan kiyashi na Mai Kadra na Yaƙin Tigray a ranar 25 ga watan Disamba a shekarar 2020.

Majalisar Ƴancin ɗan Adam ta kasar Habasha
Bayanai
Iri non-governmental organization (en) Fassara
Ƙasa Habasha
Tarihi
Ƙirƙira 10 Oktoba 1991
ehrco.org
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe