Maimouna Diarra (an haife ta ranar 30 ga watan Janairun 1991) ƙwararriyar ƴar wasan ƙwallon kwando ce ta Senegal don Club Deportivo Promete na La Liga Feminina. Ta wakilci Senegal a gasar ƙwallon kwando a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016.[1]

Maimouna Diarra
Rayuwa
Haihuwa Saint-Louis (en) Fassara, 30 ga Janairu, 1991 (33 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
Basket Lattes (en) Fassara-
Araski AES (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa center (en) Fassara
Nauyi 90 kg
Tsayi 78 in

Manazarta gyara sashe