Mai wanki
2018 fim na Najeriya
The Washerman fim ne na wasan kwaikwayo na soyayya na Najeriya wanda akai a shekara ta dubu biyu da sha takwas 2018 wanda Etinosa Idemudia ya samar kuma Charles Uwagbai ya ba da umarni.[1] fim din Ik Ogbonna, Frank Donga, Mc Abbey, Bryan Okwara, Mofe Duncan, Judith Audu, Sound Sultan, Sexy Steel da Mercy Isoyip.[2]
Bayani game da fim
gyara sasheLabarin ya ta'allaka ne a kan wani vlogger wanda ke neman soyayya ta gaskiya. Tare da addu'o'insa, ya shawo kan damuwarsa kuma ya sami soyayya, kodayake ba abin da ake tsammani ba ne.[3]
Ƴan Wasa
gyara sasheJudith Audu, Stephen Damian, Sani Danja, Frank Donga, Etinosa Idemudia, Mercy Isoyip, Jaywon, IK Ogbonna, Chris Okagbue, Bryan Okwara, Genny Uzoma .
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Actress, Etinosa Idemudia restores hope to the hopeless in 'The Washerman'". Vanguard News (in Turanci). 26 June 2018. Retrieved 25 July 2022.
- ↑ "Fans endorse Etinosa Idemudia's The Washerman". The Nation Newspaper (in Turanci). 13 July 2018. Retrieved 25 July 2022.
- ↑ Izuzu, Chibumga (6 July 2018). "Watch Etinosa Idemudia, IK Ogbonna, Frank Donga in trailer for romantic comedy". Pulse Nigeria. Retrieved 25 July 2022.[permanent dead link]