Genny Uzoma ta kasance yar shirin fim din Najeriya ce daga Jihar Enugu amma ta girma ne a Imo State.[1][2].

Genny Uzoma
Rayuwa
Haihuwa Najeriya
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a jarumi
IMDb nm9779533

Farkon rayuwa da karatu

gyara sashe

Uzoma ta girma a Jihar Imo, Nigeria. Ta kammala Enugu State University of Science and Technology(ESUT), inda ta karanci political science.[3]

Uzoma began ta fara aikin shirin fim dinta tun tana da shekaru 18[4][5] kuma tayi rijista tare da Actors Guild of Nigeria, Enugu chapter amma sai ta bar shirin fim din ne saboda fara aikin ta a kamfanin telecommunications.[6] ta dawo aikin shirin fim bayan daina aikin ta. Ta bayyana cewa iyayen ta badu taimake ta ba, dan haka ne yasa sai da ta ari kudi dan yin rijista amatsayin korarriyar yar'fim.[7] Dan zabin ta na kasancewa amatsayin yar'wasa, tasan cewa ba zai yiwu ba ta tambaye su su biya mata kudin da zata biya rijista fara yin shiri.[8]

Kyautuka da gabatarwa

gyara sashe
  • Uzoma ta lashe "Revelation of the year" award a Best of Nollywood Awards (BON), a shekarar 2015.[9]
  • Gabatarwa a City people movie award na most Promising actress of the year (English) a shekara ta 2018.

Rayuwarta

gyara sashe

Uzoma ta bayyana cewa tun tana karama take son shirye-shirye da wasanni adabi.[10]

Fina-finai

gyara sashe
  • I wish She Would
  • The Shopgirl
  • Birthday Bash
  • Husbands of Lagos[11]
  • The Vendor
  • Our Society
  • Best of the Game
  • Classical Fraud
  • Royal Doom
  • Eagles Bride
  • Who killed Chief
  • A Love story
  • Emem and Angie
  • Reconciliation
  • The Gateman
  • Baby Shower
  • Baby mama
  • Commitment Shy
  • Scream
  • A face in the Crowd
  • Caught in between
  • King of Kings
  • Love in the wrong places
  • The washerman
  • Once upon an adventure
  • Bond (2019)

Manazarta

gyara sashe
  1. "Stalking the stunning Nollywood jewel, Genny Uzoma". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2018-07-07. Archived from the original on 2019-11-17. Retrieved 2020-10-22.
  2. ""I've been wooed by filmmakers," Husband of Lagos actress says". Entertainment (in Turanci). 2016-09-26.
  3. Audu, Judith (2015-11-28). "Judith Audu's Blog: Meet Genny Uzoma the actor who gave up everything just for her love for Acting..." Judith Audu's Blog. Retrieved 2017-12-01.
  4. "Why Nollywood Actress Genny Uzoma Was Unfulfilled!". Nigeriafilms.com (in Turanci).
  5. "Why I Dumped Telecoms For Acting—Genny Uzoma - Aproko247 Magazine". Aproko247 Magazine (in Turanci). 2016-09-26.
  6. ""Why I Dumped A Career In Telecoms For Acting," Genny Uzoma reveals ⋆ The Herald Nigeria Newspaper". The Herald Nigeria Newspaper (in Turanci). 2016-09-27.
  7. "Why my parents did not want me to be an actress- Genny Uzoma". Orijo Reporter (in Turanci). 2016-09-26.
  8. "'What Husbands Of Lagos did to me'- Actress, Genny Uzoma". www.kemifilani.com. Archived from the original on 2017-12-02. Retrieved 2020-10-22.
  9. "It's not hard for me to abstain from sex - Genny Uzoma - QED.NG". QED.NG (in Turanci). 2016-05-18.
  10. Audu, Judith (2015-11-28). "Judith Audu's Blog: Meet Genny Uzoma the actor who gave up everything just for her love for Acting..." Judith Audu's Blog.
  11. "'What Husbands Of Lagos did to me'- Actress, Genny Uzoma". www.kemifilani.com. Archived from the original on 2017-12-02. Retrieved 2020-10-22.

Hadin waje

gyara sashe