Mahmud Abunada
Rayuwa
Haihuwa Qatar, 5 ga Faburairu, 2000 (24 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Al-Arabi SC (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Mahmud Ibrahim Abunada (Larabci: محمود إبراهيم أبو ندى‎; an haife shi ne a ranar 5 ga watan Fabrairu a shekara ta 2000) dan wasan kwallon kafa ne na kasar Qatar wanda ke taka leda a matsayin Mai tsaran raga na kungiyar kwallon kafa ta Qatar mai suna Al-Arabi.[1][2][3]

Abunada ya fara aikinsa a Al-Arabi kuma ya samo asali ne daga tsarin matasan Al-Arabi. A ranar 14 ga watan Fabrairu, shekarar 2019, ya fara wasansa na ƙwararru don Al-Arabi da Al-Rayyan a cikin Pro League.[4]

Manazarta gyara sashe

  1. XS Studios. "Mahmud Abunada". www.mundial11.ae. Retrieved 2020-06-26.
  2. Mahmud Abunada at Soccerway. Retrieved 26 June 2020.
  3. "اللاعب : محمود إبراهيم أبو ندى". www.kooora.com.
  4. "Al-Rayyan 3–1 Al-Arabi". Soccerway.com. Soccerway. 14 February 2019. Retrieved 26 June 2020.

Template:Al-Arabi SC (Qatar) squad