Mahmoud Shaaban
Mahmoud Shaaban ɗan kwallon Masar ne wanda ke buga wa kungiyar Future FC ta Premier ta Masar wasa a matsayin mai tsaron baya.[1][2][3][4]
Mahmoud Shaaban | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 7 ga Maris, 1995 (29 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa |
Tarihin rayuwa
gyara sasheAn haifi Mahmoud Shaaban a ranar 7 ga Maris,shekara ta alif ɗari tara da casa'in da biyar1995A.c a Masar[5][6][7] Ya fara wasan kwallon kafa na Al Ittihad a shekarar 2015. A shekarar 2019 aka koma kungiyar FC Masr kuma a wannan shekarar aka mayar da shi Al Ittihad. A cikin 2021 Ghazl El Mahalla ne ya saye shi kuma a halin yanzu yana Future FC.[2][8][9]
Kofuna
gyara sasheYa cin kofin EFA League na 2021/2022 tare da Future FC.
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://www.soccer24.com/player/shaaban-mahmoud/d8G6rp4G/
- ↑ 2.0 2.1 https://www.eurosport.com/football/mahmoud-shaaban_prs437692/person.shtml
- ↑ https://www.espn.com/soccer/player/_/id/356189/mahmoud-shaaban
- ↑ https://www.filgoal.com/players/26202
- ↑ https://player-football.com/player-mahmoud+shaaban/
- ↑ https://www.goal.com/en-ng/player/mahmoud-shaaban/career/1sggrarzjzo1ub58v9me8kzu2
- ↑ https://www.el-ahly.com/Pages/PlayerPage?pid=3200
- ↑ https://m.youm7.com/amp/2021/9/11/%D8%A7%D9%84%D8%A7%D8%AA%D8%AD%D8%A7%D8%AF-%D8%A7%D9%84%D8%B3%D9%83%D9%86%D8%AF%D8%B1%D9%89-%D9%8A%D9%88%D8%A7%D9%81%D9%82-%D8%B9%D9%84%D9%89-%D8%A7%D9%86%D8%AA%D9%82%D8%A7%D9%84-%D9%85%D8%AD%D9%85%D9%88%D8%AF-%D8%B4%D8%B9%D8%A8%D8%A7%D9%86-%D9%88%D9%85%D8%AD%D9%85%D9%88%D8%AF-%D8%B1%D8%B2%D9%82-%D9%84%D9%86%D8%A7%D8%AF%D9%89/5457628[permanent dead link]
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-03-04. Retrieved 2023-03-04.