Mahmoud Abdel Aziz
Mahmoud Abdel Aziz Rahman (An haife shi a shekara ta alif ɗari tara da saba'in da biyar (1975-04-07) tsohon ɗan wasan ƙwallon raga ne na ƙasar Masar. An saka shi cikin tawagar kwallon raga ta maza ta Masar wadda ta kare a matsayi na 11 a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2000 a Sydney, Australia.[1] An haɗa ɗan'uwansa,, a cikin ƙungiyar ƙwallon raga ta maza ta Masar wadda ta ƙare a matsayi na 11 a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2000 a Sydney, Australia.[2]
Mahmoud Abdel Aziz | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 7 ga Afirilu, 1975 (49 shekaru) |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | volleyball player (en) |
Mahalarcin
|
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Egyptian volleyball team at the 2000 Summer Olympics" . sports-reference.com . Archived from the original on 17 April 2020. Retrieved 6 October 2015.
- ↑ Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Mahmoud Abdel Aziz (volleyball) Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- bayanin martaba a sports-reference.com
- Mahmoud Abdel Aziz at sports-reference.com olympedia